An Yiwa 'Yan Matan Chibok Liyafar Komawa Gidajen Iyayensu da Zuwa Karatu

Wani bangare na dalibai 73 da wata kungiya ta yaye ciki har da 'yan matan Chibok 42 a Abuja

ABUJA: 'Yan matan Chibok a bikin komawa gidajensu da makarantu

ABUJA: Ministar Harkokin Mata ta Najeriya hajiya Jummai Alhassan a bikin 'yan matan Chibok

ABUJA: 'Yan matan Chibok a bikin komawa gidajensu da makarantu

ABUJA: 'Yan matan Chibok a bikin komawa gidajensu da makarantu

ABUJA: 'Yan matan Chibok a bikin komawa gidajensu da makarantu

ABUJA: 'Yan matan Chibok a bikin komawa gidajensu da makarantu

Wani bangare na dalibai 73 da wata kungiya ta yaye ciki har da 'yan matan Chibok 42 a Abuja

'Yan matan Chibok da aka kubutar daga hannun 'yan ta'addan Boko Haram da suka yi garkuwa dasu tun ranar 14 ga watan Afirilun shekarar 2014 da suka sacesu daga makarantar sakandaren 'yan mata dake garin Chibok, sun samu wayarwa kuma gwamnatin tarayya ta dauki nauyin karatunsu.