VOA60 Duniya: An Hallaka Dan Isra’ila Guda Da Kuma Jikkata Wasu Biyu

Your browser doesn’t support HTML5

Palestine: An hallaka dan Isra’ila guda da kuma jikkata wasu biyu ta hanyar daba masu wuka da wani bafalasdine dake neman mafaka a Isra’ila yayi a yankin West Bank.