Amurkawa Muslumi Sun Na’am Da Dokar Shugaba Joe Biden Ta Shiga Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Amurkawa musulmi sun yi na’am da dokar da shugaba Biden ya sanya wa hannu ta dage haramtawa kasashen da galibinsu na musulmi ne da yawa zuwa Amurka.