ALLAH DAYA GARI BANBAN: ‘Yan Afirka A Turai Suna Kan Gaba Wajen Bayar Da Tallafin Jini Kyauta, Agusta 21, 2024

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne akan yadda bakakken fata suka fi kamuwa da ciwon Sikila amma suna fuskantar kalubale wajen samun jini, inda ‘yan nahiyar da ke Turai suke kan gaba wajen bayar da tallafin jinin kyauta.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: ‘Yan Afirka A Turai Suna Kan Gaba Wajen Bayar Da Tallafin Jini Kyauta, Agusta 21, 2024