Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Binciken DNA Don Dangantaka Kan Tono Abin Da Ba A Tsanmani, July 30, 2024


Ramatu Garba
Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun duba batun sharrudan samun damar kawo iyali wasu kasashen Turai wato “Family Reunion’‘ shi ne tabbatar da danganta ta jini ta hanyar binciken kwayar halitta ta DNA, sai dai binciken kan tono abin da ba a tsanmani.

Mun tattauna da masu fashin baki, Hausawa, da suka kware a fasahar binciken kwayar halittar 'dan Adam da abinda malamai ke cewa a kan wannan batu.

A saurari shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Binciken DNA Don Dangantaka Kan Tono Abin Da Ba A Tsanmani, July 30, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG