ALLAH DAYA GARI BANBAN: Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Afirka Da Dama A Turai Ke Kaurace wa Cin Jan Nama, Agusta 27, 2024

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne akan yadda tsaron cin naman alade ko da cikin kuskure ya sa 'yan Afirka da dama suna komawa rukunin wadanda ba sa cin nama gaba daya sai kayan itace ko lambu.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Afirka Da Dama A Turai Ke Kaurace wa Cin Jan Nama, Agusta 27, 2024