ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda ‘Yan Najeriya Suka Zama Haja A Kasuwar Bayi A Libiya Oktoba 15, 2024

Ramatu Garba

A cikin shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon za a ji yadda ‘yan Najeriyar da suka tserewa tsadar rayuwa suka zama haja a kasuwar bayi a kasar Libiya.

A yayin da matsalar cinikin bakaken fata ke tilastawa baki tserewa daga kasar Libiya, Hausawa da suka je ci-rani a kasar sun zargi wasu ma’aikatan ofishin jakadancin Najeriya a kasar da neman na goro kafin su amince a mayar da su Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda ‘Yan Najeriya Suka Zama Haja A Kasuwar Bayi A Libiya