ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Ra'ayoyin Wasu Mazauna Turai Akan Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya, Agusta 06, 2024

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun duba zanga-zangar tsadar rayuwa ne a Njeriya, inda wani 'dan Najeriyan da ke zanga-zanga a Ingila ya ce yana da yakinin za a samu sauyi idan ba a yi kasa a gwiwa ba, amma wasu daliban Najeriya a kasar Cyprus da ke yi wa kasar addu‘a ta musamman kan samun zaman lafiya sun nemi a dakatar da zanga-zangar da ke barazana ga tsaron Najeriya.

Saurari cikakkenn shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Ra'ayoyin Wasu Mazauna Turai Akan Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya, Agusta 06, 2024