AFCON: Ra’ayoyin Wasu ‘Yan Ghana Bayan Da Ghana Black Stars Ta Sha Kashi A Hannun Cape Verde

Ghana

Tawagar Ghana Black Stars ta sha kashi a hannun Cape Verde da ci 2-1 a wasanta na farko a rukunin B a gasar cin kofin Nahiyar Afirka da Ivory Coast ke karɓar bakuncin gasan.

KUMASI, GHANA - Al’ummar kasar Ghana da dama basu ji dadin wannan sakamako ba musamman ganin yadda Ghana take da farin jini a fannin kwallon kafa. Wasu daga cikin ma suna ganin cewa alkalan wasan ne basu taimakawa Ghana.

Muryar Amurka ta jiwo ra'ayoyin wasu jama'ar kasar bayan da tawagar ta Black Stars ta sha kashi a hannun Cape Verde.

Ga rahoto daga Hamza Adams:

Your browser doesn’t support HTML5

AFCON: Ra’ayoyin Wasu ‘Yan Ghana Bayan Da Ghana Black Stars Ta Sha Kashi A Hannun Cape Verde 2-1.mp3