VOA60 AFIRKA: NIGERIA Madugun Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau Ya Dauki Alwashin Cigaba Da Kai Hare Hare

Your browser doesn’t support HTML5

A wani salon sake ta afar sada zumunci, madugun kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya daub alwashin cigaba da kai hare hare yayinda ya mayor da murtani akan zaben Donald Trump a matsayin salon shugaban Amurka.