VOA60 Duniya: A Venezuela An Sake Zaben Nicolas Moduro

Your browser doesn’t support HTML5

Venezuela: an sake zaben Nicolas Moduro na wa’adin shekaru shidda a zabe mai cike da takaddama da ‘yan adawa da shugabanni suka kira mara sahihanci