VOA60 DUNIYA: TAIWAN Masu Zanga-Zanga Sun Kutsa Ginin Majalissar Dokokin Kasar Don Nuna Rashin Amincewarsu

Your browser doesn’t support HTML5

Masu zanga-zanga sun kutsa ginin majalissar dokokin kasar don nuna rashon amincewarsu kan dokar da ta halatta auren jinsi daya.