VOA60 AFIRKA: A Kasar Burundi Masu Bincike Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Zargi Gwamantin Kasar Da Cin Zarafin Bil Adama

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Burundi masu bincike na majalisar dinkin duniya sun zargi gwamantin kasar da cin zarafin bil adama da suka hada da kisa da azabtarwa kana  sun yi kira  a gaggauta shigar da kara a kotun kasa da kasa na manyan laifuka.