A kasar Afirka ta Kudu wasan hawan allon taya na ci gaba da samun gagarumin ci gaba

Your browser doesn’t support HTML5

A can baya maza ne suka yi kaka-gida a cikin wasan na hawan allon taya, sai dai a yanzu tana jan hankalin dimbin mata da suke shiga yin wasar.