VOA60 DUNIYA: A Isra’ila, Yahudawa Sun Rushe Wata Hanyar ‘Yan Fasa Kwoiri Ta Karkashin Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

A Isra’ila kuma, yahudawa sun rushe wata hanyar ‘yan fasa kwoiri ta karkashin kasa dake a ta kan iyyaka da Gaza, suka kashe akalla mutane 7.