VOA60 AFIRKA: A Habasha Alummar Oromo Na Neman Mafaka A Garin Adama

Your browser doesn’t support HTML5

A Habasha alummar Oromo na neman mafaka a garin Adama bayanda da wata kabilar Somaliya ta tsilasta musu gudu daga gidajensu biyo bayan barkewar fada tsakanin kabilun biyu.