VOA60 DUNIYA: A China Akalla Mutane 5 Ne Suka Mutu Kana Wasu 89 Ne Suka Jikkata Bayan Fashewar Wani Bututun Man Fetur

Your browser doesn’t support HTML5

A can kuma kasar China akalla mutane 5 ne suka mutu kana wasu 89 ne suka jikkata bayan fashewar wani bututun man fetur a arewacin kasar, wanda ya zama hadari na biyu a cikin wannan mako da gidan yada labaran kasar ya bayana.