VOA60 AFIRKA: ‘Yan Sanda Sun Harba Hayaki Mai Sa Hawaye da Kuma Yin Arangama Da Musulmi ‘Yan Shi’a A Birnin Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

NIGERIA: ‘Yan sandan Najeriya sun harba hayaki mai sa hawaye da kuma yin arangama da Musulmi ‘yan shi’a da suke zanga zanga a ranar litini a birnin Abuja.