A Amurka mutane sama da miliyan 90 sun riga sun kada kuri’unsu ta hanyar wasika, mun leka wani wajen zabe don ganin yadda abubuwa ke tafiya

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka mutane sama da miliyan 90 sun riga sun kada kuri’unsu ta hanyar wasika, mun leka wani wajen zabe inda wasu Alkalan Kotu biyu, Chief Judge Sairah Butt da Chief Judge Robin Burgett, suka yi mana bayanin cewa ko mai na tafiya yadda ya kamata, da matakan da aka dauka don kare lafiyar jama’a.