MANUNIYA: Rikicin Cikin Gida A Jam'iyyar NNPP A Kano Da Batun Dokar Haraji, Fabrairu 28, 2025

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan rikicin cikin gidan jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano da kuma sakamakon sauraron ra'ayoyin 'yan-kasa kan kudurin dokar haraji.

A yi sauraro lafiya tare da Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Rikicin Cikin Gida A Jam'iyyar NNPP A Kano Da Batun Dokar Haraji, Fabrairu 28, 2025.mp3