NAKASA BA KASAWA BA: Taron Shugabannin Masu Bukata Kan Matsololinsu A Najeriya, Fabrairu, 12, 2025

Souley Mummuni Barma

Shugabanin masu bukata ta musamman sun gudanar da taron bitar matsalolin Nakasassu a Najeriya.

Za kuma a ji ci gaban bayanai daga jajirtacciyar matar nan ta jihar Maradi wace sunanta ya tsallaka kasashen waje saboda daukan sana’a da muhimmanci.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Taron Shugabannin Masu Bukata Kan Matsololinsu A Najeriya,