A Shirin Ilimi na wannan makon, mun yi Nazari ne kan tayin mayar da tsarin ilimia matakin farko shekaru 12, inda masana da Iyaye sun bayyana rashin goyon bayan su ga sabon tsarin.
Haka kuma wayanda sukaci gajiyar shirin USAID da shugaban Amurka Trump ke son rufewa sun baiyana rashin jindadinsu da matakin.
Saurari shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Ce-Ce Ku-Ce Kan Sauye Sauyen Tsarin Ilimi A Najeriya