ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Nazarin UNICEF Game Da Yawan Yara Marasa Zuwa Makaranta A Najeriya, Fabrairu 03, 2025

Babangida Jibrin

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba nazarin hukumar UNICEF mai kula da ilimin yara ta Majalisar Dinkin Duniya da ke bayyana damuwa a kan rashin zuwa makaranta na yara fiye da miliyan 10 a Najeriya.

Kungiyoyin sa kai sun bayyana kudirin magance matsalar musamman a Arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Nazarin UNICEF Game Da Yawan Yara Marasa Zuwa Makaranta A Najeriya