DOMIN IYALI: Fatan Iyalan Amurkawa Game Da Sabuwar Gwamnatin Trump Mai Shigowa - Junairu, 16, 2025

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya waiwayi Amurka inda ake shirye-shiryen bikin rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amurka a ranar Litinin, 20 ga wannan Junairu. Wannan ne dai karo na biyu da za a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban Amurka.

Shin wadanne abubuwa ne Amurkawa ke fatan samu daga sabuwar gwamnatin?

Saurari abinda wadansu ‘yan Amurka ke cewa a shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Fatan Iyali Amurkawa Game Da Sabuwar Gwamnatin Trump Mai Shigowa - Junairu, 16, 2025