Washington D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ci gaba kan batun matsalolin da ke kawo tarnaki ga harkokin noma da kiwo, don samar da kayan abinci a Najeriya.
Saurari cikakken shirin tare da Muhammad Hafiz Baballe:
Your browser doesn’t support HTML5