DOMIN IYALI: Abin Da Mutanen Kamaru Ke So Hukumomi Su Maida Hankali A Kai A Wannan Shekarar - Junairu, 09, 2025

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya bakunci kasar Kamaru, inda banda tsadar rayuwa da ta zama ruwan dare gama duniya, babban abin da ya tsone wa al’ummar ido shi ne yadda tsofaffi suka yi kane-kane a madafun iko da a ganinsu, shi ke hana ruwa gudu.

Saurari abinda wadansu ‘yan kasar ke cewa a Shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Abin Da Al’ummar Kamaru Ke So Hukumomi Su Maida Hankali a Kai A Wannan Shekarar - Junairu, 09, 2025