bonn, jamus —
A cikin shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon mun zanta da Bahaushiyar da ake ribibin abincinta na gargajiya a Ingila
Bahaushiyar ta yi amfani da shafukan sada zumunta a kwadaitawa jama'a abincin gargajiya a Ingila
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5