'Yan Kasa Da Hukuma: Ra'ayoyin Mutane Kan Kafa Kwamitin Shura A Jihar Kano Disamba 16, 2024

Gwamna Abba Kabir Yusuf (Hoto: Facebook/Abba Kabir)

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na tafe da ra’ayoyi da martanin masana da sauran masu ruwa da tsaki a kan kafa majalisar shura da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta yi a makon jiya, domin bata shawarwari a kan tafiyar da hakkokin Jama'ar jihar.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Ra'ayoyin Mutane Kan Kafa Kwamitin Shura A Jihar Kano