Ciki Da Gaskiya: Tasirin Hukumar Kula Da Masu Bukata Ta Musamman-Disamba 16, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya haska fitila kan Hukumar kula da masu lalura ta musamman da tasirin hukumar a rayuwar masu bukata ta musamman.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Tasirin Hukumar Kula Da Masu Bukata Ta Musamman