Washington, DC —
Shirin ciki da gaskiya na wannan makon ya ci gaba da tattaunawa kan batun damfarar filaye a garin Karu da ke jihar Nasarawa, kamar yadda wasu suka yi zargin ya faru da su. Ko da yake, mutumin da ake zargi da shirya badakalar filayen ya ce ba haka zancen yake ba.
Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna