Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Rashin Zaman Lafiya Ya Sa Wasu Sarakuna Ajiye Rawunansu A Jihar Sokoto, Disamba 2, 2024


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya duba wani murabus da wasu masu rike da sarautun gargajiya a masarautar Sabon Birni da ke jihar Sokoto, lamarin da ya sa sauran sarakunan da ba su yi murabus ba fitowa da tabbatar da cewa basa cikin wannan yunkuri.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Ciki Da Gaskiya: Rashin Zaman Lafiya Ya Sa Wasu Sarakuna Ajiye Rawunansu A Jihar Sokoto
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00

XS
SM
MD
LG