TUBALIN TSARO: Taron Hukumar DSS Kan Kalubalen Tsaro Da Arewa Maso Gabas Ke Fuksanta Oktoba 18, 2024

Hassan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon mun yi nazari ne a kan daraktocin hukumar tsaron farin kaya na DSS na jihohin Arewa maso gabas da suka gudanar da wani muhimmin taro a jihar Bauchi inda aka tattauna wasu daga cikin jerin kalubalen tsaro da yankin ke fuskanta.

Saurari shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Taron Hukumar DSS Kan Kalubalen TSaro Da Arewa Maso Gabas Ke Fuksanta Oktoba 18, 2024