‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Hukumomin Kula Da Madatsun Ruwa Na Nijar Kan Noman Rani Oktoba 14, 2024

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne akan korafin hukumomin kula da madatsun ruwa na Jamhuriyar Nijar akan manoman Rani na kasar.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Hukumomin Kula Da Madatsun Ruwa Na Nijar Kan Noman Rani