NAKASA BA KASAWA BA: Wasannin Motsa Jiki Da Damben Zamani Oktoba 09, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan mako shirin zai maida hankali ne kan wasannin motsa jiki na Nakasassu tare da wasu ‘yan damben zamani na Nakassa wato Adaptive Boxing.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Wasannin Motsa Jiki Da Damben Zamani Oktoba 09, 2024