BAKI MAI YANKA WUYA: Shirye-shiryen Zaben Ghana Da Zargin Da Kungiyoyin Arewacin Najeriya Suka Yi wa Gwamnatin Tinubu, Oktoba 09, 2024.

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya yi nazari ne kan shirye-shiryen zaben shugaban kasa a da za a yi a Ghana bana. Kazalika shirin ya duba zargin da wasu kungiyoyi ke yi cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi watsi da yankin arewacin kasar da ya ba shi kuri’u a zaben 2023, zargin da gwamantin ta musanta.

Saurari cikakken shirin tare da Murtala Faruk Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Shirye-shiryen Zaben Ghana Da Zargin Da Kungiyoyin Arewacin Najeriya Suka Yi wa Gwamnatin Tinubu, Oktoba 09, 2024..mp3