Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Sauya Salon Zanga-Zangar Tsananin Rayuwa A Najeriya Bayan Jawabin Shugaban Kasa. Agusta 7, 2024


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

A cikin wannan shiri za ku ji yadda zanga-zangar nuna kin jinin tsananin rayuwa ta sauya sabon salo a Najeriya, inda masu zanga-zangar suka rika kada tutocin kasar Rasha har ma da kiran sojoji da su yi juyin mulki. Wannan ya zo ne bayan jawabin shugaban kasar, da ake ganin sam bai fuskanci yanayin da ya sa aka shiga zanga-zangar ba.

BAKI MAI YANKA WUYA: Sauya Salon Zanga-Zangar Matsin Rayuwa A Najeriya Bayan Jawabin Shugaban Kasa. Agusta 7, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:22 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG