Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Wata Sabuwar Baraka Ta Bulla A Jami'yyar APC A Jihar Sokoto, Satumba 25, 2024


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya yi nazari ne kan sabuwar barakar da ta kunno kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulki a jihar Sokoto inda har lamarin ya kai ga wasu jami'ai suka ajiye mukamansu.

Saurari cikakken shirin tare da Murtala Faruk Sanyinna:

BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Wata Sabuwar Baraka Ta Bulla A Jami'yyar APC A Jihar Sokoto, Satumba 25, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:40 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG