ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yajin Aikin Malaman Jami'ar Gombe, Oktoba 7, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yajin aikin da kungiyar malaman jamiar jihar Gombe suka fara ne makwani hudu da suka gabata, abinda ya jefa dalibai zaman gida da koma baya ta fuskar Ilimin jami'a a jihar dama arewacin Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yajin Aikin Malaman Jami'ar Gombe