ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Al‘umma a Turai Na Taya Najeriya Murnar Samun Yancin Kai, Oktoba 1, 2024

  • VOA Hausa

Ramatu Garba

A shirin na wannan makon za a ji tasirin 'yan Najeriya ga ci gaban kasashen duniya da yadda suke Jan hankali saboda basira da hazakarsu.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Al‘umma a Turai Na Taya Najeriya Murnar Samun Yancin Kai