Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Kalubalen Auren Turawa Da Zimmar Samun Takardun Zama A Turai Satumba 3, 2023


Ramatu Garba
Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne a kan Kalubalen da ke tattare da auren Turawa da zimmar samun takardun zama a Turai.

An kuma duba yadda rashin takardar zaman Turai ke raba yan cirani da iyalai da al’adunsu.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Kalubalen Auren Turawa Da Zimmar Samun Takardun Zama A Turai
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:03 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG