KALLABI: Tattaunawa Akan Matsalar Ciwon Damuwar Kwakwalwa Ga Mata Sakamakon Rashin Samun Damar Fada A Ji Satumba 22, 2024

Alheri Grace Abdu

Wannan makon shirin Kallabi ya tattaunawa ne akan matsalar ciwon damuwar kwakwalwa ga Mata, wani bincike da aka gudanar kwana-kwanan nan a Najeriya ya nuna cewa Mata na fama da ciwon damuwa dake shafar lafiyar kwakwalwa su sakamokon rashin bakin magana akan abinda ya shafi iyalansu wanda ake dangantawa da shi da rashin kula da daukar nauyin gida, lamarin da ke shafar zamantakewa tsakaninsu da mazajensu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti: