Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Tattaunawa Da Mata Kan Darussan Dauka A Siyasar Amurka, Satumba 8, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon ya ci gaba da tattaunawa a kan darasin da ya kamata mata a nahiyar Afrika zasu dauka a siyasar Amurka, bayan da mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta amince ta tsaya takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Democrat.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabata:

KALLABI: Tattaunawa Da Mata Kan Darussan Dauka A Siyasar Amurka, Satumba 8, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:46 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG