TSAKA MAI WUYA: Kashe Kasurgumin Dan Fashin Daji Kachalla Halilu Sububu, Satumba 17, 2024

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha

Daga cikin batutuwan da shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya tabo, akwai batun kashe kasurgumin dan fashin daji Kachalla Halilu Sabubu da dakarun Najeriya suka yi nasarar yi.

Saurari cikakken shirin tare da Aliyu Mustapha Sokoto:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Kashe Kasurgumin Dan Fashin Daji Kachalla Halilu Sububu, Satumba 17, 2024.mp3