LEGAS, NAJERIYA —
Shirin na wannan mako ya yi nazari ne a kan tasirin tsarin koyar da malamai ta yanar gizo da kungiyar ‘Teachers Online” ta gudanar domin koyar da malaman makarantu ta yanar gizo.
Saurari cikakken shirin a Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5