BAKI MAI YANKA WUYA: Takaddamar Da Ta Biyo Bayan Kalaman Gwamnan Sokoto Kan Kwangilar Gyaran “Bohol”, Satumba 11, 2024

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin 'Baki Mai Yanka Wuya' na wannan mako, ya leka jihar Sokoto ne don duba ce-ce-ku-ce da ake yi ta yi game da kalaman Gwamnan jihar Ahmed Aliyu kan gyaran "bohol" 25 inda za a kashe naira biliyan 1.2.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA Takaddamar Da Ta Biyo Bayan Kalaman Gwamnan Sokoto Kan Kwangilar Gyaran “Bohol” Satumba 11, 2024.mp3