Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA - Babban Taron Jam'iyyar Democrats Na 2024


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

A Ranar Litinin ne jam'iyyar Democrats ta bude babban taron kam'iyyar da za a kammala zuwa ranar alkhamis a wannan kakar zaben na 2024.

Shirin Baki Mai Yanka Wuya Na wannan makon yayi duba ne akan batutuwan da ake mai da hankali akan su idan aka zo sha'anin zabe da siyasa a Amurka.

A saurari shirin tare da Murtala F. Sanyinna:

8-20-2024 - BAKI MAI YANKA WUYA .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:29 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG