‘YAN KASA DA HUKUMA: Barazanar Ambaliyar Ruwa A Wassu Sassa Na Nijar, Satumba 09, 2024

Ambaliyar ruwa a Maiduguri

JIGAWA, NIGERIA — A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon an tattauna ne a kan barazanar ambaliyar ruwa ga rayuwar mutane a wasu sassa na Jamhuriyar Nijar.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

'YAN KASA DA HUKUMA: Barazanar Ambaliyar Ruwa A Wassu Sassa Na Nijar, Satumba 09, 2024