Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: "Acid Peptic Disease" Wata Cuta Mai Kara Sinadari A Cikin Mutum, Kashi Na 2 - Oktoba 12, 2023 15:25 Oktoba 12, 2023 Hauwa Umar Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya ci gaba da magana ne akan Acid Peptic Disease don jin irin mutanen da suka fi cin karo da irin wadannan cututtukan, yawan masu mafa da cuttukan musamman a nan Najeriya da kuma hanyoyin kariya. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI