CIKI DA GASKIYA: Kwamitin Gudaji Kazaure Ya Zargi Bankin CBN Da Rufa-Rufa, Disamba 12, 2022

Sarfilu Hashiim Gumel

A wannan makon shirin Ciki Da Gaskiya ya duba ikirari ko zargin wani kwamiti na mutane bakwai da ya ce shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ne ya nada, inda dan majalisar wakilai Muhammad Gudaji Kazaure ya nuna takarda mai dauke da sa hannun shugaba Buhari, da ta ba su hurumin bankado rashin gaskiya a kan wasu kudaden shigar Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA: Kwamitin Gudaji Kazaure Ya Zargi Bankin CBN Da Rufa-Rufa - 11:11"