Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: An Zargi Hukumar Kwastam ta Najeriya Da Rufa-rufa a Gwanjan Motoci – Kashi Na Biyu, Nuwamba 21, 2022


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Sai dai hukumar Kwastam ta bakin kakakinta ta musanta yin ba daidaiba a harkokin fansar da gwanjan kaya.

Kungiyar masu gwanjan kaya ta Najeriya ta zargin hukumar yaki da fasakwabri wato kwastam da rufa-rufa a lamuran gwanjan kayan da ta kwace musamman motoci.

Saurari shirin cikin sauti:

Ciki Da Gaskiya: An Zargi Hukumar Kwastam ta Najeriya Da Rufa-rufa a Gwanjan Motoci – Kashi Na Biyu, Nuwamba 21, 2022 - 10'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:16 0:00

XS
SM
MD
LG